IQNA

14:50 - December 21, 2020
Lambar Labari: 3485478
Tehran (IQNA) Bani Iwenz Hill malamar addinin kirista ce, wadda ta bayyana Sayyida Zainab (Salamullah AlaihaA) a matsayin abin koyi ga dukkanin ‘yan adam.

Shafin Fetris Media ya bayar da rahoton cewa, Bani ta bayyana cewa, Sayyid Zainab ta bayar da darasi na jarunta da yaki da zalunci da kuma kare hakkin bil dama, ba tare da nuna tsoro a gaban azzaluman mahukunta ba.

 

3942372

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: