IQNA

Mafificin Aiki

Manzon Allah (SAW) ya ce: Kowane kyakkyawan aiki akawai aikin da ya dara shi, in ban da shahada a tafarkin Allah, babu aikin da ke a birbishinta. Littafin Khesal, mujalladi na 1, shafi na 8

Mafificin Aiki