IQNA

Karatun Kur’ani Daga Ahmad Nu’aina Sanye Da Takunkumin Fuska

22:50 - January 23, 2021
Lambar Labari: 3485582
Tehran (IQNA) kafofin sadarwa na zumunta sun nuna babban makarancin kur’ani na kasar Masar Ahmad Nu’aina na karatu sanye da takunkumi.

Bisa ga wannan rahoton nuna babban makarancin kur’ani Ahmad Nu’aina na karatun aya ta 73 daga surat Zumar sanye da takunkumin fuska.

Ga tarjamar ayar:

Har a lokacin da suka je mata, alhãli kuwa an buɗe kofofinta, kuma matsaranta suka ce musu,  Aminci ya tabbata a gare ku, kun ji daɗi, saboda haka ku shige ta, kuna madawwama ( a cikinta ).

3949252

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :