IQNA - Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na iqna cewa, wata kungiyar kare hakkin bil-Adama ta musulmin kasar Amurka ta bayyana goyon bayanta ga al'ummar musulmin kasar Ireland bayan da aka dakile wani makarkashiyar da aka kai wa masallacin Galway.