IQNA

22:57 - February 06, 2021
Lambar Labari: 3485625

Allah Ya Yi Wa Babban Masani Ahmad Mustafa Kamel Rasuwa

Tehran (IQNA) Allah ya yi bababn masani kan kira'oin kur'ani Mustafa Ahmad Kaeml dan kasar Masar rasuwa.

Allah Ya Yi Wa Babban Masani Ahmad Mustafa Kamel Rasuwa

A jiya ne Allah ya yi bababn masani kan kira'oin kur'ani Mustafa Ahmad Kaeml dan kasar Masar rasuwa yana da shekaru 82, bayan fama da rashin lafiya.

ya bayar da gagarumar gudunmawa wajen tantance kira'oin kur'ani mai tsarki, kamar yadda kuma ya bayar da gunmawa wajen fitar ilmomin kur'ani da yada su ta hanyar rubuce-rubucensa.

3952219

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: dan kasar Masar rasuwa gudunmawa
captcha