IQNA - A cikin sakon da ya aike kan rasuwa r dan Mustafa Ismail, Sheikh Ahmed Naina, fitaccen makaranci a kasar Masar, ya bayyana shi a matsayin wanda ya cancanta ga mahaifinsa kuma mai son ma’abota Alkur’ani.
Lambar Labari: 3493334 Ranar Watsawa : 2025/05/30
IQNA - Ofishin Ayatollah Ali al-Sistani babban malamin Shi'a na kasar Iraki ya fitar da sakon ta'aziyyar rasuwa r babban malamin addinin Kashmir Allama Aga Syed Mohammad Baqir al-Moosavi al-Najafi.
Lambar Labari: 3493119 Ranar Watsawa : 2025/04/19
IQNA - Sheikh Mahmoud Abd al-Hakam, daya daga cikin manyan makarantun kasar Masar, ya kasance daya daga cikin wadanda suka fara kafa kungiyar makaratun kasar Masar, kuma daya daga cikin mahardata da suka shafe tsawon rayuwarsu suna karatun kur'ani mai tsarki kuma suna da salo na musamman a wajen karatun.
Lambar Labari: 3491872 Ranar Watsawa : 2024/09/15
IQNA - Sama da mawaka da dalibai 'yan kasar Tanzaniya sama da dari da hamsin ne suka halarci shirin "Hanya ta soyayya" na tunawa da rasuwa r Imam Khumaini.
Lambar Labari: 3491268 Ranar Watsawa : 2024/06/02
IQNA - A ranar Asabar majiyoyin yada labarai sun sanar da rasuwa r mahaifiyar babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.
Lambar Labari: 3491221 Ranar Watsawa : 2024/05/26
IQNA - Kungiyar ‘yan jarida da kafafen yada labarai ta Masar sun bayyana alhininsu kan rasuwa r Hazem Abdel Wahab, daya daga cikin fitattun kur’ani a kafafen yada labarai na Masar, musamman a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3491106 Ranar Watsawa : 2024/05/06
Sheikh Zia al-Nazar, wanda shi ne ya kafa gidan rediyon kur’ani mai tsarki a kasar Masar, ya rasu a jiya, Asabar.
Lambar Labari: 3490288 Ranar Watsawa : 2023/12/10
Allah ya yi wa Bayram Aiti daya daga cikin fitattun malaman kur'ani kuma jiga-jigan yankin Balkan rasuwa a yau.
Lambar Labari: 3489584 Ranar Watsawa : 2023/08/03
"Sheikh Taher Ait Aljat" malamin kur'ani dan kasar Algeria ya rasu yana da shekaru 106 a duniya.
Lambar Labari: 3489313 Ranar Watsawa : 2023/06/15
Tehran (IQNA) An fitar da wani tsohon hoton kiran sallah na marigayi Mustafa Isma'il, da ya yi a lokacin aikin Hajji, wanda ya kunshi hotunan Tawafin Alhazai da dakin Allah.
Lambar Labari: 3487477 Ranar Watsawa : 2022/06/27
Tejran (IQNA) a yau ne aka gudanar da janazar babban malamin addinin muslunci Ayatollah Sayyid Muhammad said Hakim a birnin Najaf na Iraki
Lambar Labari: 3486272 Ranar Watsawa : 2021/09/05
Tehran (IQNA) Allah ya yi wa limamin masallacin sayyida Zainab da ke birnin Alkahira na kasar Masar rasuwa sakamakon hadarin mota.
Lambar Labari: 3485990 Ranar Watsawa : 2021/06/07
Tehran (IQNA) Allah ya yi bababn masani kan kira'oin kur'ani Mustafa Ahmad Kaeml dan kasar Masar rasuwa .
Lambar Labari: 3485625 Ranar Watsawa : 2021/02/06
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya mika sakon ta’aziyyar rasuwa r Ayatollah Taskhiri.
Lambar Labari: 3485101 Ranar Watsawa : 2020/08/19
Tehran (IQNA) Allah ya yi wa babban sakataren kwamitin kusanto da mazhabobin muslucni na duniya Ayatollah Taskhiri rasuwa .
Lambar Labari: 3485097 Ranar Watsawa : 2020/08/18
Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa Sheikh Mahmud Sukar babban malamin kur’ani na kasar Saudiyya rasuwa yana da shekaru 90.
Lambar Labari: 3484866 Ranar Watsawa : 2020/06/06