IQNA

Bidiyo Na Karatun Kur’ani Daga Fitattun Makaranta 10 Na Kasar Aljeriya

23:55 - April 13, 2021
Lambar Labari: 3485804
Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur’ani mai tsarki 10 na kasar Aljeriya a cikin wani faifan bidiyo da aka hada karatunsu.

Rahoton iqna, karatun kur’ani daga Abdulhakim Aljaza’iri, Faruq Almahi, Taufiq Bin Sha’aban, Murad Subati, Lihassan Aliq, Yasin Aljaza’iri, Husamdin Abadi, Yasin Barakni, Yasin Zaidani, da Sa’ad Dabbah, za a iya sauraren karatunsu a bidiyon da ke kasa:

3964136

 

Abubuwan Da Ya Shafa: faifan bidiyo
captcha