IQNA

Musulmi Sun Tarbi Watan Ramadan Mai Alfarma A Kasashen Duniya

Tehran (IQNA) musulmi a dukkanin fadin kasashen duniya sun tarbi watan ramadan mai alfarma.

A mafi yawan kasashen duniya a jiya ne musulmi suka fara gudanar da azumin watan ramadan mai alfarma, bayan da suka ga wata a ranar Litinin da ta gabata, a jiya a kasashe irin su Japan, Australia, Malaysia, Indonesia, musulmi sun gudanar da sallar asham, tare da kiyaye tazara.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: watan ramadan ، mai alfarma ، musulmi ، sallar asham