IQNA

23:43 - April 14, 2021
Lambar Labari: 3485808
Tehran (IQNA) karatun kur’ani juzu’i na farko daga bakin fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran wanda ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya.

A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, domin neman albarka da ke cikin watan ramadan, fitaccen makarancin kur’ani na kasar Iran Hamed Zadeh yana karanta juzu’i daya daga kur’ani a  kowace rana da kyakkyawan sautinsa.

3964350

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: watan ramadan ، fitaccen makaranci ، kyakkyawan ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: