IQNA

Tehran (IQNA) Dubban daruruwan masoya ahlul bait ne suka taru a hubbaren Imam Ali (AS) a daren tunawa da zagayowar lokacin shahadarsa.

Daren jiya Dubban daruruwan masoya ahlul bait ne suka taru a hubbaren Imam Ali (AS) a daren tunawa da zagayowar lokacin shahadarsa, bayan da aka sare shi takobi a lokacin da yake cikin sujada a lokacin da yake a cikin sujada.