IQNA

Tehran (IQNA) duk da matsalolin da ake fuskanta a duniya na crona da tsaro da sauransu amma wannan bai hana musulmi gudanar da ayyukan ibada ba.

Duk da matsalolin da ake fuskanta a duniya na crona shekaru biyu a jere, da matsalolin tsaro da sauransu, amma wannan bai hana musulmi gudanar da ayyukan ibada a cikin wannan wata mai alfarma ba.