IQNA

Gudunmawar Marigayi Imam Khomenei Wajen Gina Al'umma

17:12 - June 16, 2021
Lambar Labari: 3486016
Tehran (IQNA) marigayi Imam Khomeini ya bayar da gudunmawa mai girma wajen gina al'umma.

Wakilin mabiya addinin kirista 'yan kabilar Arman a majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa, marigayi Imam Khomeini ya bayar da gudunmawa mai girma wajen gina al'umma ta hanyar yin amfani da hikima da ilimi da 'yan adamtaka da tsentseni da kuma adalci wajen yin jagoranci.

3474939

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :