IQNA

Tsarin Horarwa Na Sanin Hukunce-Hukuncen Karatun Kur'ani A Kasar Mali

23:37 - September 17, 2021
Lambar Labari: 3486320
Tehran (IQNA) an fara gudanar da majalisin karatun kur'ani da kuma horar da makaranta hukunce-hukuncen karatun kur'ani a kasar Mali.

Shafin yada labarai na dar-alquran.org ya bayar da rahoton cewa, an fara gudanar da majalisin karatun kur'ani da kuma horar da makaranta hukunce-hukuncen karatun kur'ani a kasar Mali.

Sheikh Dawud Jakti shi ne malamin da ke kula da wannan shiri da kuma dakuma daukar nauyin gudanar da shi a kasar ta Mali wanda ya bayyana cewa, shirin ya kunshi matakai daban-daban na horarwa.

Baya ga bangaren koyar da tilawar kur'ani da kira'oi daban-daban musamman kira'ar warsh wadda aka fi sabawa da ita akasar, ana koyar da ilimin hukunce-hukuncen karatun kur'ani na tajwidi.

bayanan kuma akwai salo na karatun bai daya da ake yi wanda kowa zai iya halarta domin karanta abin da ya sawaka daga kur'ani mai tsarki.

برپایی دوره تخصصی احکام تلاوت قرآن در مالی

برپایی دوره تخصصی احکام تلاوت قرآن در مالی

برپایی دوره تخصصی احکام تلاوت قرآن در مالی

برپایی دوره تخصصی احکام تلاوت قرآن در مالی

برپایی دوره تخصصی احکام تلاوت قرآن در مالی

 

3998059

 

 

captcha