IQNA

Tilawar Kur'ani Tare Da Makaranci Jawad Alka'abi

Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Iraki Jawad Alka'abi ya gabatar da tilawar kur'ani

A dai dai lokacin da ake ci gaba da tattakin ziyarar Arbaeen, makarancin kur'ani dan kasar Iraki Jawad Alka'abi ya gabatar da tilawar kur'ani a tsakanin masu tattakin, daga aya ta 153 zuwa 157 a cikin suratul Baqarah.