iqna

IQNA

ziyarar arbaeen
Karbala (IQNA) Maziyarta sama da miliyan 22 suka yi ziyara a Karbala a cikin kwanakin Arba'in, da bayyana nasarar shirin na musamman na Arbaeen da firaministan kasar Iraki ya yi da jigilar masu ziyara sama da dubu 250 zuwa kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489770    Ranar Watsawa : 2023/09/06

Tehran IIQNA) Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Iraki ya nuna cewa galibin al'ummar kasar sun amince da ware kayyade kayyade kaso na kasafin kudin aikin hajjin Arbaeen Hosseini.
Lambar Labari: 3487927    Ranar Watsawa : 2022/09/29

Tehran (IQNA) Wani Ba’amurke mai bincike da ya je Karbala domin yin bincike game da taron Arba’in na Imam Husaini (AS) na miliyan miliyan yana cewa: “An dauki taron Arba’in a matsayin taro mafi girma na mutane”.
Lambar Labari: 3487805    Ranar Watsawa : 2022/09/05

Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Iraki Jawad Alka'abi ya gabatar da tilawar kur'ani
Lambar Labari: 3486348    Ranar Watsawa : 2021/09/25

Tehran (IQNA) masu ziyarar arbaeen suna ci gaba da yin tattaki zuwa birnin Karbala a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486347    Ranar Watsawa : 2021/09/25

Tehran (IQNA) masu ziyarar arba'in suna kan hanyarsu zuwa birnin Karbala daga birnin Najaf
Lambar Labari: 3486341    Ranar Watsawa : 2021/09/22

Tehran (IQNA) jama'a suna ta tarbar baki masu wucewa akan kan titunan Najaf zuwa Karbala a kasar Iraki, domin zuwa ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) tare da raba musu abinci da da abin sha kyauta.
Lambar Labari: 3485253    Ranar Watsawa : 2020/10/06

Tehran (IQNA) miliyoyin jama'a ne suke ci gaba da yin tattaki daga sassa daban-daban na kasar Iraki, suna kama hanyar zuwa birnin Karbala domin ziyarar arbaeen a wannan shekara, duk kuwa da cewa ana daukar kwararan matakai domin kaucewa kamuwa ko yada cutar corona a tsakanin masu ziyara.
Lambar Labari: 3485245    Ranar Watsawa : 2020/10/05

Tehran (IQNA) miliyoyin masoya iyalan gidan manzon Allah (SAW) daga sassa na kasar Iraki sun fara yin yin tattakin tafiya Karbala domin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3485210    Ranar Watsawa : 2020/09/23

Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Masar sun sanar da rufe dukkanin wurare na ziyara ta adini a kasar domin kaucewa yaduwar cutar corona a tasakanin jama'a.
Lambar Labari: 3484630    Ranar Watsawa : 2020/03/16

Bnagaren kasa da kasa, tawagar likitoci daga kasashe 10 suna gudanar da ayyukan lafiya a taron ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3484165    Ranar Watsawa : 2019/10/18

Jami’an tsaron kasar Iraki sun bankado wani shirin kai harin ta’addanci a kan masu ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3484160    Ranar Watsawa : 2019/10/16

Bangaren kasa da kasa, birnin Karbala mai alfarma ya dauki nauyin taron addini na ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) wanda shi ne taro mafi gima a duniya ta fuskar mahalarta.
Lambar Labari: 3482084    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, Mir Masud Husainiyan shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala da ke kasar Iraki ya bayyana cewa Iraniyawa miliyan uku ne za su halarci ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3482048    Ranar Watsawa : 2017/10/29

Bangaren kasa da kasa, an kafa warren karatun kur’ani mai tsarki da ya shafi mata zalla a kan hanyoyin zuwa ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3482047    Ranar Watsawa : 2017/10/28

Bangaren kasa da kasa, kamfanonin da ke gudanar da ayyukan yawon bude ido a kasar Iraki sun taimaka da motocin bus fiye da 200 na daukar masu ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3480957    Ranar Watsawa : 2016/11/20

Bangaren kasa da kasa, adadin masu gudanar da ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala yana karuwa.
Lambar Labari: 3480953    Ranar Watsawa : 2016/11/19