IQNA

Babban Sakataren Cibiyar Ahlul Bait (AS) Ta Duniya Ya Gana Da Sayyid Nasrullah

21:17 - October 16, 2021
1
Lambar Labari: 3486434
Tehran (IQNA) Ayatollah Ridha Ramadani babban sakataren cibiyar ahlul bait (AS) ta duniya ya gana da Sayyid Nasrullah a Beirut.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin yada labarai na Al-Ahd cewa, Ayatullah Ridha Ramezani babban sakataren cibiyar Ahlulbaiti (AS) da tawagarsa da ke masa rakiya sun gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah a yau.

Taron wanda ya samu halartar wasu daga cikin jami'an kungiyar ta Hizbullah, sun tattauna sabbin abubuwan da suka faru na siyasa a Lebanon da yankin gabas ta tsakiya.

Dangane da wannan rahoto, an kuma tattauna sabbin shirye-shirye da ayyukan cibiyar Ahlulbaiti (AS) ta duniya a mataki na asa da kasa.

Ana iya kallon bidiyon wannan taro a ƙasa.

4005370

 

Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Haruna
0
0
Al-hamdu lillahi
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha