IQNA

Ana Raba Furanni A Hubbaren Abbas Domin Munar Maulidin Manzon Allah (SAW)

14:08 - October 25, 2021
Lambar Labari: 3486471
Tehran (IQNA) ana raba furanni a hubbaren Abul Fadl Abbas dan uwan Imam Hussain (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)

Ana Raba Ruranni A Hubbaren Abbas Domin Munar Maulidin Manzon Allah (SAW)Kamfanin dillancin labaran kafil ya bayar da rahoton cewa, a jiya dubban mutane su taru a hubbaren Abbas da ke birnin Karbaka na Iraki, domin murnar maulidin manzon Allah (SAW).

A kowace shekara dubban musulmi suna taruwa a wannan hubbare domin murnar zagayowar lokacin maulidin manzon Allah (SAW).

Masu hidima a wannan hubbare ne dai suke raba furanni ga masu ziyara, ayyin da kuma malamai kan gabatar da jawabai kan matsayin ma'aiki, da kuma daukar darussa daga rayuwarsa mai albarka.

4007796

Abubuwan Da Ya Shafa: hubbaren Abbas ، Karbala ، rayuwa ، mai albarka ، daukar darussa
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha