Tehran (IQNA) tilawa tare da fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki daga kasar Pakistan
A cikin wannan faifan bidiyon za a ga makarancin kur'ani kuma mahardaci Abdullah Khalid daga kasar Pakistan, inda ya karanta ayoyi na 110 zuwa 111 a cikin surat Al Imran.