iqna

IQNA

IQNA – Wani yaro dan kasar Masar da aka haifa ba hanci da ido ba ya haddace Al-Qur’ani.
Lambar Labari: 3493182    Ranar Watsawa : 2025/05/01

IQNA - Abdul Malik Ebrahim Abdel Ati wanda shi ne wanda ya zo na farko a gasar haddar kur’ani ta kasa da kasa ta Masar karo na 31 a bangaren matasa ya bayyana cewa: Masu son samun nasara a irin wadannan gasa dole ne su dage da dagewa wajen karatun kur’ani kuma su sani cewa wadannan biyu ne hanyar zuwa saman.
Lambar Labari: 3492390    Ranar Watsawa : 2024/12/14

Mahardaci kuma makarancin kur’ani dan kasar Lebanon:
Tehran (IQNA) Ismail Muhammad Hamdan ya ce: Kungiyoyi da cibiyoyin koyar da kur'ani a kasar Labanon, musamman kungiyar kur'ani mai tsarki, da kuma cibiyoyin bayar da agaji da cibiyoyin kur'ani, suna da matukar sha'awar koyar da yara da matasa musamman yara na musamman.
Lambar Labari: 3488709    Ranar Watsawa : 2023/02/24

Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatu da malamai ta kasar Masar ta karrama wani yaro dan shekara 10 da ya haddace kur’ani mai tsarki yana da shekaru biyar tare da gabatar da shi a matsayin mamba mai daraja ta daya a kungiyar.
Lambar Labari: 3486780    Ranar Watsawa : 2022/01/04

Tehran (IQNA) tilawa tare da fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki daga kasar Pakistan
Lambar Labari: 3486490    Ranar Watsawa : 2021/10/30

Tehran (IQNA) Mahmud Abdulsattar al-Atwi makarancin kur'ani kuma mahardaci ya rasu bayan samun matsalar bugun zuciya a jiya.
Lambar Labari: 3486314    Ranar Watsawa : 2021/09/15

Ministan Addini Na Masar:
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa, ba abu ne mai yiwuwa ba mahardaci n kur’ani a fadi a wani karatu na daban.
Lambar Labari: 3481533    Ranar Watsawa : 2017/05/20