IQNA

An Shirya Wa Masu Halartar gasar Kur'ani Ta Duniya A Masar Wani Rangadi A Kasar

22:53 - December 15, 2021
Lambar Labari: 3486689
Tehran (IQNA) an shirya wa masu halartar gasar kur’ani ta duniya a kasar masar wani rangani a wuraren tarihi na kasar.

Mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 sun ziyarci masallacin Imam Hussein da makarantar Azhar da kuma gidan tarihi na kasar Masar a yayin wani rangadi da suka kai a ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar

A ranar jita Talatar ne ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta shirya wani rangadi ga dukkan mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 da suka hada da alkalai da kuma mahalarta daga sassa daban-daban na duniya.

Inda mahalarta taron suka ziyarci wuraren tarihi na Masar da kuma muhimman wuraren tarihi na Musulunci da suka hada da masallacin Imam Hussein (AS).

Sun ziyarci makarantar Al-Azhar da gidan tarihin Masar da ke dandalin Tahrir a birnin Alkahira.

A yayin wannan rangadin, mahalarta taron da suka fito daga sassa daban-daban na duniya sun yaba da fasahar da aka yi amfani da iya wajen kayata gine-ginen addinin muslunci na kasar Masar.

برگزاری تور سیاحتی برای شرکت‌کنندگان در مسابقات بین‌المللی قرآن کریم

برگزاری تور سیاحتی برای شرکت‌کنندگان در مسابقات بین‌المللی قرآن کریمبرگزاری تور سیاحتی برای شرکت‌کنندگان در مسابقات بین‌المللی قرآن کریمبرگزاری تور سیاحتی برای شرکت‌کنندگان در مسابقات بین‌المللی قرآن کریمبرگزاری تور سیاحتی برای شرکت‌کنندگان در مسابقات بین‌المللی قرآن کریمبرگزاری تور سیاحتی برای شرکت‌کنندگان در مسابقات بین‌المللی قرآن کریم

 

4020950

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha