IQNA

Marigayi Sheikh Abdulbasit Na karanta Ayoyin Kur'ani da Ke Magana Kan Haihuwar Annabi Isa (AS)

16:24 - December 25, 2021
Lambar Labari: 3486724
Tehran (IQNA) Karatun kur'ani mai tsarki tare da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad inda yake karanta ayoyin da suke magana kan haihuwar Annabi Isa (AS).

Tilawar kur'ani mai tsarki tare da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad inda yake karanta ayoyi na 16 zuwa 36 a cikin surat Maryam, da suke magana kan haihuwar Annabi Isa (AS).

 

 

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha