IQNA

Tehran (IQNA) Alireza Bakhshi ɗaya ne daga cikin ƙwararrun masu ayyukan fasahar rubutu da zane Ya rubuta Alqur'ani gaba dayansa da salon rubutu na musamman.

Wurin da yake gudanar da aikin nasa daia  cikin gidansa, wanda wurin ya zama tamkar wani wurin nuna kayan fasahar rubutu da zane-zane na tarihi, wadanda ya zana da hannunsa a kan alluna daban-daban.

 
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: fasahar rubutu ، zane-zane ، musamman ، alluna ، zane-zane na tarihi