Tehran (IQNA) Wani mai fasahar rubutu Bafalasdine wanda ya tsara ayoyin kur'ani a ɗaruruwan masallatai a Yammacin Gabar Kogin Jordan da yankunan da aka mamaye a shekara ta 1948, ya ce ya samu nasara a aikinsa sakamakon haddar kur'ani da kuma son littafin Allah.
Lambar Labari: 3489079 Ranar Watsawa : 2023/05/03
Tehran (IQNA) Cibiyar buga kur'ani mai alaka da cibiyar nazarin kur'ani ta Hubabren Abbasi ta sanar da gudanar da gasar rubutun kur'ani ta farko a kasar.
Lambar Labari: 3487745 Ranar Watsawa : 2022/08/25
Tehran (IQNA) Wani mai fasaha dan kasar Pakistan ya rubuta dukkan ayoyin kur'ani mai tsarki a kan fensira 8,000 a hanya ta musamman mai ban sha'awa aikin da ya dauke shi tsawon shekaru 10.
Lambar Labari: 3487138 Ranar Watsawa : 2022/04/07
Tehran (IQNA) Alireza Bakhshi ɗaya ne daga cikin ƙwararrun masu ayyukan fasahar rubutu da zane Ya rubuta Alqur'ani gaba dayansa da salon rubutu na musamman.
Lambar Labari: 3486740 Ranar Watsawa : 2021/12/27