iqna

IQNA

zane-zane
IQNA - A cikin ɓangaren gado na ɗakin karatu na ƙasar Qatar, an nuna kwafin kur'ani mai girma na Morocco a cikin akwati gilashi don kare shi daga tasirin yanayi.
Lambar Labari: 3490737    Ranar Watsawa : 2024/03/02

Tehran (IQNA) An kawata masallacin birnin "Whitehorse" da ke kasar Canada da rubuce-rubucen kur'ani da na bangon addinin Musulunci, bisa kokarin wasu malaman addinin Musulunci guda biyu.
Lambar Labari: 3488747    Ranar Watsawa : 2023/03/04

Iran ta shirya;
A kokarin da take yi na bunkasa addinin muslunci ta hanyar fasaha, majalisar kula da al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Harare babban birnin kasar Zimbabuwe ta gayyaci masu fasaha a fannoni daban-daban domin halartar wani baje kolin da ya shafi ayyukan Musulunci.
Lambar Labari: 3488222    Ranar Watsawa : 2022/11/23

Tehran (IQNA) Alireza Bakhshi ɗaya ne daga cikin ƙwararrun masu ayyukan fasahar rubutu da zane Ya rubuta Alqur'ani gaba dayansa da salon rubutu na musamman.
Lambar Labari: 3486740    Ranar Watsawa : 2021/12/27

Tehran (IQNA) Ahmad Mustafa wani mai fasahar rubutu ne dan kasar Masar, wanda ya kirkiri wani sabon salo na fasahar rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486697    Ranar Watsawa : 2021/12/18

Tehran (IQNA) Za a gudanar da bikin ayyukan fasahar Islama karo na 8 a birnin Houston na jihar Texas ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3486558    Ranar Watsawa : 2021/11/14

Tehran (IQNA) tun daga ranar sha biyu ga watan Rabiul Awwal aka fara gudanar da baje kolin kayayyakin fasahar rubutu da zane-zane na musulunci a birnin Ankara na Turkiya.
Lambar Labari: 3486469    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) An shirya wani sashe da za a nuna Al -Qur'ani mafi girma a duniya a Expo 2020 Dubai, wanda aka yi rubutunsa da fasaha ta sassaka.
Lambar Labari: 3486417    Ranar Watsawa : 2021/10/12

Bangaren kasa da kasa, wani mutum mai fasahar zane-zane a kasar Masar ya fitar da wani zane da ke dauke da ayar kur'ani mai tsarki domin fadakarwa.
Lambar Labari: 3481240    Ranar Watsawa : 2017/02/18