Tehran (IQNA) An sanar da wadanda suka yi nasara a gasar daukar Hotuna na Teku a karkashin ruwa na shekara-shekara.
An sanar da wadanda suka yi nasara a gasar daukar Hotuna na Teku a karkashin ruwa na shekarar 2021 wanda aka saba guaarwa a shekara-shekara wanda shi ne karo na 10.