IQNA

Tehran (IQNA) - An gudanar da tarukan ibada domin raya daren lailatul kadari a masallatai da wuraren ibada a kasar Iran a daren Juma'a.

Lailatul Qadr ( ko daren lailatul kadari) yana nufin daren daraja, A cikin wannan dare ne farkon wahayin Ubangiji ya sauka a cikin zuciyar Manzon Allah (SAW). sauka ta bai daya, amma sauaka ta mataki-mataki ta zo ne a cikin tsawon shekarun manzanci na manzon Allah (SAW).

Abubuwan Da Ya Shafa: masallacin jamkaran ، daren lailatul Qadr ، ibada ، masallatai ،