IQNA

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 27 Tare Da Qasem Radi'i

23:58 - April 29, 2022
Lambar Labari: 3487232
Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na 27 da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa.

Yau ma Dai kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

Sai a matsa wannan faifai da ke kasa domin sauraron karatun;

ترتیل جزء 27 قرآن با صدای «قاسم رضیعی» + صوت

captcha