IQNA

QOM (IQNA) – An gudanar da zaman karshe na karatun tartil na kur’ani mai tsarki a ranar Lahadin da ta gabata a hubbaren Sayyid Masoumeh (SA) da ke birnin Qum.

An gudanar da zaman karshe na karatun tartil na kur’ani mai tsarki a ranar Lahadin da ta gabata a hubbaren Sayyid Masoumeh (SA) da ke birnin Qum. A gobe Talata ne al'ummar Iran za su gudanar da bukukuwan Sallar Idi.