IQNA

Tsaftace Haramin Imam Ali (AS) Bayan Guguwar Kura

Tehran (IQNA) – sharewa da wanke harabar da sauran wurare na hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki

An share da wanke harabar da sauran wurare na hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki bayan kwashe kwanaki ana tafka kura da guguwa mai yashi da ta addabi Iraki da wasu kasashen yankin Gabas ta Tsakiya.