IQNA

Jarrabawar Shiga makaratun Hauza A Qom

QOM (IQNA)  An gudanar da jarrabawar shiga makarantun hauza a birnin Qom.

An gudanar da jarrabawar shiga makarantun hauza a birnin Qum a ranar Juma’a a masallacin Imam Hassan al-Askari (AS) na birnin Qum tare da halartar dalibai kimanin 10,000.

Abubuwan Da Ya Shafa: makarantun Hauza ، masallaci ، dalibai ، birnin Qum