IQNA

Masu Juyayin Arbaeen a hubbaren Imam Hussain (AS)

KARBALA (IQNA) – Dubundubatar masu ziyarar ne ke ziyartar hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala a kowace rana domin gudanar da tarukan  Arbaeen .

Dubundubatar masu ziyarar ne ke ziyartar hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala a kowace rana domin gudanar da tarukan  Arbaeen da ke cika kwanaki 40 da shahadarsa.

 

 
 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ziyara ، hubbare ، Imam Hussain ، masu ziyara