IQNA

Haramin Amir al-Mominin Ali (AS) a jajibirin Arbaeen na Husaini

Najaf (IQNA) A jajibirin fara taron Arbaeen na miliyoyin mutane dubban masoya Hussaini da makoki daga wurare daban-daban sun isa birnin Najaf bayan sun ziyarci hubbaren Sayyidina Ali (a.s) da kafa suka nufi Karbala.