IQNA

Girgizar kasa mai tsanani a Morocco

RABAT (IQNA) - Fiye da mutane 2,000 ne suka rasa rayukansu bayan wata girgizar kasa mai karfin awo 7 da ta afku a kasar cikin shekaru 60 da suka gabata a kasar Morocco a daren Juma'a.