IQNA

Karatun Mahmud Shahat Anwar a Lebanon

Beirut (IQNA) Mahmoud Shahat Anwar matashin makaranci dan kasar Masar a gaban 'yan kasar Lebanon ya karanta aya ta 185 a cikin suratul Al-Imran aya ta 185 da kuke gani a kasa.