Shugaban gidan rediyon kur'ani na birnin Alkahira ya bayyana cewa;
Mustafa Ismail; Mai nasara akan zukatan masu takawa
Reza Abdus Salam shugaban gidan radiyon kur’ani mai tsarki na birnin Alkahira ya bayyana Sheikh Mustafa Ismail a matsayin hazikin malami wanda karatunsa ya mamaye zukatan ma’abota takawa tare da yin tasiri mai dorewa ga masu saurare.