IQNA

Haramin Manzon Allah (SAW)

Madina (IQNA) Haramin Manzon Allah (S.A.W) yana da alaka ne da Masallacin Manzon Allah (SAW) kuma yana cikin wannan masallaci mai daraja, kuma a duk shekara miliyoyin al'ummar musulmi ne ke zuwa Madina domin ziyartar masallacin Annabi (SAW).