Tafsirin aya ta 29 a cikin suratul Fath cikin muryar Alireza Atiqzadeh
Alireza Atiqzadeh, wani matashi mai karatu wanda ya tafi aikin hajji bana tare da ayarin kur’ani na Nur, ya karanta aya ta 29 a cikin suratul Fatah mai albarka a wani fili da ke kallon masallacin Annabi da makabartar Baqi.