IQNA

Karatun Suratun Rahman Sayyed Mustafa Hosseini

Za a ji karatun Sayyid Mostafa Hosseini, mai karatun Al-Kur'ani na kasa da kasa, daga aya ta 46 zuwa karshen suratu Mubarakare Rahman a zaman majalissar koli ta kur'ani karo na 15.