Kaddamar da kyautar Mustafa karo na 5 a Isfahan
ISFAHAN (IQNA) – An bude bikin bayar da lambar yabo ta Mustafa karo na 5 a hukumance a ranar Juma’a a birnin Isfahan na tsakiyar kasar Iran tare da halartar malamai sama da 150 daga jihohi daban-daban da kuma jami’an kasar Iran ciki har da shugaban kasar Ibrahim Raeisi.