IQNA

Karatun Hamidreza Ahmadi Wafa daga Suratul Insan

An gudanar da karatun Hamidreza Ahmadi Wafa mai karatun kur'ani mai tsarki na duniya daga aya ta 22 zuwa ta 31 a cikin suratul Insan a cikin haramin Radawi mai alfarma wanda aka gabatar ga masu sauraren Iqna.