Kisan gillar da Isra'ila ta yi a sansanin Jabalia na Gaza
Gaza (IQNA) – Harin da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan sansanin Jabalia da ke yankin Zirin Gaza da aka yi wa kawanya a ranar 31 ga Oktoba, 2023, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 100, tare da jikkata wasu daruruwa.