IQNA

Fatan yaye bakin ciki da neman taimakon Ubangiji ga yaran Falasdinu

A cewar hukumar ba da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya da ke kula da 'yan gudun hijirar Falasdinu, sakamakon ci gaba da hare-haren da gwamnatin sahyoniyawan ke ci gaba da kai wa a zirin Gaza, a cikin kowane minituna 10 a kan samu wani yaro Bafalasdine ya yi shahada  a wannan yanki. Da wannan uzurin, za ku iya ganin wani bangare na addu'ar Faraj da muryar Ali Fani, tare da hotunan kananan yara shahidan Palasdinu.