IQNA

Shahararren makaranci kur’ani Shakernejad yana karatu a gasar Nat'ul Qur'ani ta Iran

BOJNOURD (IQNA) – Hamid Shakernejad, fitaccen dan qari na Iran, shi ne makarancin karramawa a ranar farko ta zagayen karshe na gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 46.