IQNA

Gasar Kur'ani Mai Girma ta Iran: Bangaren Kiran Sallah

Tehran (IQNA) – A rana ta biyu na gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 46, ‘yan takara sun fafata a gasar manyan kyautuka ta bangarori daban-daban ciki har da kiran sallah.