IQNA

Jana'izar shugaban kasar Iran, FM a birnin Qum

IQNA – An gudanar da jerin gwano na jana’izar marigayi shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi a birnin Qom a ranar 21 ga watan Mayun 2024, tare da halartar dubban daruruwan mutane.