IQNA

Jana'izar tsohon shugaban kasar Iran a birnin Tehran

IQNA - A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 2024 ne miliyoyin al'ummar birnin Tehran suka fito kan tituna domin nuna girmamawa ga marigayi shugaban kasar Ebrahim Raisi da mukarrabansa.