IQNA

Taron Saukar Kur'ani Domin Tunawa Da Marigayi Raisi da mukarrabansa

IQNA - A wani wurin ibada a lardin Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran an gudanar da taron saykar kur’ani na Khatma a ranar 24 ga watan Mayun 2024, domin tunawa da marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da mukarrabansa da suka rasa rayukansu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu kasa da mako guda da ya gabata.