IQNA

Karatun Ahmad Abul Qasimi na baya-bayan nan daga cikin suratu Al-Imran

16:39 - June 10, 2024
Lambar Labari: 3491318
IQNA - Zaku iya kallon karatun Ahmad Abul Qasemi, babban mai karatun kur’ani dan kasar Iran, daga aya ta 144 zuwa 148 a cikin suratul Al Imran a wajen taron tunawa da shahid Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi.

 

 

3488679

 

captcha