Kamar yadda jaridar Al-Ikhbariya ta ruwaito, a jiya an ruwan sama kamar dab akin kwarya a Makka wanda ya canza yanayin alhazai, kuma alhazai na yin salloli a karkashin rufin da ke zagaye da masallacin Harami, da kuma wasu a cikin ruwan sama.
A daren jiya ne aka yi ruwan sama a lokacin mahajjata suke gudanar da dawafi kusa da dakin Allah tare da gabatar da sallolin jam’i.
A cikin wadannan bidiyon, za ku ga yadda aka yi ruwan sama kamar dab akin kwarya a cikin babban masallacin Harami da kuma ambaliyar ruwa a titunan Makka.