IQNA - Shahadar babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jefa al'ummar yankunan Beirut cikin bakin ciki.
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, al’ummar yankin kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon sun yi ta kuka bayan da suka samu labarin shahadar Sayyid Hasan Nasrallah.